Skip to main content

Posts

Saƙon Wata ƙungiyar Yorubawa ga 'Makiyaya'

Labaran Siyasa Ku gaggauta barin yankin mu ko mu yi 'fito na fito' da ku - Afenifere ta gargadi makiyaya ▷ Nigeria news | Legit.ng Ku gaggauta barin yankin mu ko mu yi 'fito na fito' da ku - Afenifere ta gargadi makiyaya Naziru Dalha Taura Afenifer, babbar kungiyar 'yan kabilar Yoruba, ta umarci Fulani Makiyaya da ke yankin kudu maso yamma da su gaggauta barin yankinsu ko kuma su fuskanci fushinsu, kamar yadda jaridar The Cable ta rawaito ranar Alhamis. Yayin wani taro da manema labarai da shugabannin kungiyar suka yi a Legas, Afenifere ta roki majalisun kasa da kar su canja dokar da zata bawa gwamnatin tarayya ikon karbar filaye daga gwamnatin jihohi domin yin tsarin Ruga. Da yake karanta jawabi amadadin sauran shugabannin kungiyar, Dattijo Ayo Adebanjo, ya ce ba zasu yarda kashe-kashen da ake yi a yankin ya cigaba ba. Ragowar shugabannin kungiyar da suka halarci taron sun hada da Banji Akinto...

Kamfanin Samsung Galaxy, Ya Ƙera Wayar Da Za A Iya Naɗeta

[x]Kamfanin Samsun Galaxy Ya Gabatar Da Wayar Da Yaƙera, wacce Zaka iya Naɗeta, bayan Kammala gyaran Allonta (screen), bayan tsayar da Aikin da yayi tun Awatan Disambar Bara. [x]Samsung's shine kamfanin waya na farko da ya fara ƙewa smartphone, wanda za a iya naɗeta kuma ka sarrafata yadda kake so. [x] Tun farkwon fara aiwatar da tsarin sai ya samu damuwa. [x]An sake gabatar da shirin a watan Afrilu bayan da masu sa ido na farko suka bayar da rahoton karyayyun fuska.(broken screen) [x]Samsung ya ce ya inganta na'urar kusan $ 2,000 ($ 1,603) wacce za a sayar a wasu zaɓaɓɓun kasuwanni. [x]Kamfanin ya yi tsere don ƙaddamar da layin wayar hannu kafin abokan hamayyarsa. [x]A sanarwar da kamfanin ya fitar ya ce Samsung ya dauki lokaci ne don yin cikakken nazarin kan tsarin samar da abubuwan da suka dace da kuma gudanar da gwaje-gwaje masu tsauri. [x] Don Haɓaka kayansa, ya sanya tare da shimfida yanki mai kariya don tabbatar da shi ba tare da ancire shi ba, [x]kazalika y...

Samsung Galaxy Folding Phone Ready

Samsung Galaxy Fold 'ready' for launch after screen fix 2 hours ago Share this with Facebook Share this with WhatsApp Share this with Messenger Share this with Twitter Share DJ Koh, President and CEO of IT & Mobile Communications Division of Samsung Electronics, announces the new Samsung Galaxy Fold smartphone during the Samsung Unpacked event on February 20, 2019 in San Francisco, California.Image copyrightGETTY IMAGES Samsung's first foldable smartphone will go on sale in September after problems with the device delayed its initial release. The April launch of the Galaxy Fold was postponed after early reviewers reported broken screens. Samsung said it had made "improvements" to the nearly $2,000 (£1,603) device which would be sold in "select markets". The firm has been racing to launch a folding smartphone before its rivals. "Samsung has taken the time to fully evaluate the product design, make necessary improvements and run rigorous tests...

Jagoran Hajji Da Ummara kashi 1

HAUSA JAGORAN MAHAJJACI DA MAI UMARA Wallafar Ɗalal bn Ahmad al-‘Aqeel Gabatarwar Mai Girma Shaikh Salih bn Abdul’Aziz bn Muhammad Aal-al-Shaikh Shaikh Salih bn Abdul’Aziz bn Muhammad Aal-al-Shaikh []Yabo da godiya su tabbata ga Allah wanda ya farlanta hajin Ɗakin Allah mai alfarma ga wax anda suke da iko daga cikin bayinSa, kuma Ya sanya aikin Haji kuvutacce ya zama kankarace ga zunubai da laifuffuka. Salatin Allah da amincinSa su tabbata ga za- vavven Annabi, fiyayyen wanda yayi Ɗawafi da sa’ayi, kuma mafi girman wanda yayi talbiya kuma yayi addu’a. Wannan salati da aminci su tabbata har ga iyalan gidansa da sahabbansa da wanda ya bishi da kyautatawa kuma yayi koyi dashi. Bayan haka, ya xan uwana Alhaji mai daraja, ina maka maraba da lale zuwa wannan qasa mai aminci, kuma ina roqon Allah – Tsarki ya tabbata a gar- eShi - ya sauqaqe maka gudanar da ibadarka ta aikin haji da umara ta fuskar da Allah zai yarda da ita, kuma Allah ya sanya aikin ya zama da ikhlasi domin All...

Shari'ar Atiku Da Buhari: Wani Mai Bada Shaida Ya Fashe Da Kuka

LABARAN SIYASA® Shari’ar Atiku da Buhari: An sha mamaki yayin da shaidan Atiku ya fashe da kuka a kotu by Muhammad Auwal An sha mamaki a yayin zaman kotun sauraron korafe korafen zaben shugaban kasa na 2019 a lokain da wani shaidan jam’iyyar PDP, da dan takararta Alhaji Atiku Abubakar ya fashe da kuka a gaban kotu yayin da yake amsa tambayoyi daga lauyan shugaban kasa Buhari. Shaidan mai suna Muhammed Arume Yahaya, wanda shine jami’in tattara sakamakon zabe na jam’iyyar PDP a mazabar Abocho cikin karamar hukumar Dekina ta jahar Kogi ya fashe da kuka ne a lokacin da yake bayanin yadda tashe tashen hankula da aka yi a yayin zaben suka hanashi gudanar da aikinsa. KU KARANTA: Askarawan Hisbah sun kama mata masu zaman kansu guda 19 a jahar Jigawa Jaridar Daily Trust ta ruwaito lauyan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Wole Olanipekun ya tambayi Yahaya ko ya san abinda ya faru a akwatin zabe a lokacin da ya tsere don tsira daga harbe harben da yace wasu m...

Maye Ake Nufi Da "Ethical Hacking"?

Meye “Ethical Hacking” Kuma? Daga Taskar Baban Sadik Kalmar “Hacking” dai kamar yadda mun sha bayanai a kai, shi ne amfani da kwarewa a fannin na’urori da hanyoyin sadarwa, don isa ga bayanai dake wata na’ura, wanda a al’adance ba kowa ke iya isa gare su ba. Ko amfani da kwarewa wajen iya sarrafawa da kuma mallake na’urori da hanyoyin sadarwa cikin sauki. Idan aka ce: “Hack” a turancin sadarwa na zamani, yana iya daukan ma’anar amfani da kokari na musamman wajen ganin “kwakwaf,” kan yadda wata na’ura ko wata hanya ta sadarwa ke aiki. Wannan halattacciyar ma’anar wannan kalma kenan. To amma da tafiya tayi nisa, sai ma’anarta a kwakwalen mutane ta canza, saboda samuwar masu amfani da wannan kwarewa wajen aiwatar da ta’addanci ga kwamfutoci ko na’urorinsu, ko kuma hanyoyin sadarwa na zamani. Wannan yasa da zarar ka ji ance “Hacker” ko “Hacking,” nan take ba abin da zuciyarka za ta hararo maka sai aikin ta’addanci ta hanyar sadarwa, ko wani dan ta’adda a fagen sadarwa na zamani;...

DABARUN ƳAN DAN-DATSA DA HANYOYIN DAƘILESU

DA BARUN ƳAN DANDATSA DA HANYOYIN Dakile Su (5) FASAHAKARIYAR BAYANAI By: Baban Sadik Last Updated Jul 18, 2019 Daga Taskar Baban Sadik kashi na biyar cikin jerin kasidun da muke kawowa kan hanyoyin da yan dandatsa ke bi wajen aiwatar da ta’addancinsu ga kwamfutocin jama’a. A sha karatu lafiya. Darasi Na (02): “Scanning Networks” Bayan darasi kan yadda ake tattaro bayanai kan kwamfuta ko kamfani ko wata na’urar da ake son isa gare ta. A darasi na biyu mai take: “Scanning Networks,” ana karantar da dalibai ne yadda zasu yi amfani da bayanan da suka samo daga wancan bincike, wajen isa ga wata kwamfuta ko na’ura ta musamman da suka samo adireshi ko sunanta. Kafin nan, zai dace mai karatu ya fahimci cewa, duk wata kwamfuta da kake iya isa gareta a tsarin sadarwa na zamani, tana ajiye ne a wani zangon sadarwa na musamman, dake wani wuri na musamman, a wata kasa ko jiha ko gari na musamman, cikin ginin wani kamfani ko ofishi ko gida ko daki na musamman. Wannan zango shi ake kira: “L...