. *FARILLAN ALWALA* Farillan alwala guda 7 neh: • Niyya • Wanke Fuska • Wanke hannaye zuwa gwiwar hannu • Shafar kai • Wanke kafafuwa • Cuccudawa • Gaggautawa *SUNNONIN ALWALA* • Wanke hannaye zuwa wuyan hannu • Kurkure baki • Shaka ruwa • Fyacewa • Juyo da shafar kai • Shafar kunnuwa • Sabunta ruwa agaresu • Jeranta tsakanin farillah *MUSTAHABBAN ALWALA* • Yin bismillah • Goga asuwaki • Kari akan wankewa ta farko a fuska da hannaye • Farawa daga goshi • Jeranta sunnoni • Qaranta ruwa a nisa gabobi • Gabatar da dama kafin hau. ...
An ƙirƙiri wannan shafine don ilimintarwa, faɗakarwa, nishaɗantarwa, wa'azantarwa akan Al'amuran "sadarwa"