Skip to main content

Kamfanin Samsung Galaxy, Ya Ƙera Wayar Da Za A Iya Naɗeta

[x]Kamfanin Samsun Galaxy Ya Gabatar Da Wayar Da Yaƙera, wacce Zaka iya Naɗeta, bayan Kammala gyaran Allonta (screen), bayan tsayar da Aikin da yayi tun Awatan Disambar Bara.

[x]Samsung's shine kamfanin waya na farko da ya fara ƙewa smartphone, wanda za a iya naɗeta kuma ka sarrafata yadda kake so.

[x] Tun farkwon fara aiwatar da tsarin sai ya samu damuwa.

[x]An sake gabatar da shirin a watan Afrilu bayan da masu sa ido na farko suka bayar da rahoton karyayyun fuska.(broken screen)

[x]Samsung ya ce ya inganta na'urar kusan $ 2,000 ($ 1,603) wacce za a sayar a wasu zaɓaɓɓun kasuwanni.

[x]Kamfanin ya yi tsere don ƙaddamar da layin wayar hannu kafin abokan hamayyarsa.
[x]A sanarwar da kamfanin ya fitar ya ce Samsung ya dauki lokaci ne don yin cikakken nazarin kan tsarin samar da abubuwan da suka dace da kuma gudanar da gwaje-gwaje masu tsauri.
[x] Don Haɓaka kayansa, ya sanya tare da shimfida yanki mai kariya don tabbatar da shi ba tare da ancire shi ba, [x]kazalika ya ƙarfafa tsarin ram tare da sabbin matakan kariya. [x]Dan gane da bayanai, game da fashewar hotunan allo(broken screen) da ya kasance cewa wasu masu bita sun ciro wani fim wanda suke tsammanin wanine wanda ya kasance tsararre(protactive one) wanda yazo tare da wayar tin lokacin da aka fara siyarwa. [x]Labarin da kamfanin: Samsung Galaxy yani ta hanyar Kafafan sadarwa na Laifin na'urar, ya haifar da abin kunya ga Samsung, wanda hakan ya janyo raguwar tallace-tallace na wayar salularsa, kuma yana fuskantar matsalar haɓaka, daga abokan hamayya ciki har da Huawei na China. [x]Huawei ta zama ta biyu mafi girma asaye da sayarwa a cikin duniya. A bara kuma tayi shirin ƙaddamar da wayar da za'a iya naɗeta a watan Satumba. Kamfanin ya kuma sake sakin wayar sa mai canzawa, yana mai cewa, yana son yin karin gwaje-gwaje sakamakon matsalolin da allon(screen) Samsung Galaxy ta kera ya samu. [x] A farkon wannan shekarar, kamfanin fasahar kere kere ta kasar Sin Xiaomi ya bullo da wata dabara mai amfani da wayoyin zamani wanda ke canza kamala zuwa kwamfutar hannu. * Source: bbc english * Fassarawa: Muhammadu Auwal Umar

Comments

Popular posts from this blog

YADDA AKE TRANSFER CREDIT A MTN

YADDA AKE TURA KUDI A LAYIN MTN WATO CREDIT TRANSFER... Idan kanason ka tura kudi daga layinka na MTN zuwa layin wani, Kawai saikaje gurinda ake rubuta sako a wayarka. Ka rubuta; Transfer saika bada yar tazara saika rubuta lambar wamda zaka turawa saika kara bada tazara sai ka rubuta adadin kudin da zaka tura saika kara bada yartazara sai ka rubuta PIN dinka saka tura zuwa 777 idan ka tura zasu bukaci ka tura kalmar YES itama zuwa 777 shikenan. Misali kanason tura Naira100 zuwa 07036413851 To kawai saikaje wajen rubuta sakoa ka rubuta; Transfer 07036413851 100 0000 saika aika zuwa 777 *600*07036413851*100*0000# 0000 nan da ka gani shine PIN number ka kuma dolene ka canja shi daga 0000 kafin kayi transfer zuwa wasu lambobin guda hudu da kaikadaine ka sansu Ga yadda ake canjawar kaje wajen rubuta sako ka rubuta 0000 saika bad tazara ka rubuta lambobi hudu da kakeso su zama sababbin PIN dinka saika kara bada tazara ka sake rubuta sababbin PIN din, Misali ace 1234 ne kakeso a matsayin s

Bayanin Alwala Da Sallah

.                *FARILLAN ALWALA*  Farillan alwala guda 7 neh: • Niyya • Wanke Fuska • Wanke hannaye zuwa gwiwar hannu • Shafar kai • Wanke kafafuwa  • Cuccudawa • Gaggautawa                   *SUNNONIN ALWALA* • Wanke hannaye zuwa wuyan hannu • Kurkure baki • Shaka ruwa  • Fyacewa  • Juyo da shafar kai • Shafar kunnuwa • Sabunta ruwa agaresu  • Jeranta tsakanin farillah               *MUSTAHABBAN ALWALA* • Yin bismillah  • Goga asuwaki • Kari akan wankewa ta farko a fuska da hannaye • Farawa daga goshi • Jeranta sunnoni  • Qaranta ruwa a nisa gabobi  • Gabatar da dama kafin hau.                *AKAN FASALIN ALWALA* • Wanda ya manta da wata farilla daga gabobinsa, idan ya tuno sai ya aikata ta da abunda ke bayanta, idan kuma yayi nisa sai ya aikata ta ita kadai, ya kuma sake abunda ya sallata bayan faruwar abun. • Idan kuma ya bar sunna, to saiya aikata ta ita kadai bazai sake sallah ba. • Wanda kuma ya mance

KIMIYAR LANTARKI A SAUWAKE (1)

Kimiyar Lantarki A Sawwake (1) KIMIYYALANTARKI By Baban Sadik A yau za mu fara bincike na musamman kan abin da ya shafi kimiyyar lantarki da yadda makamashin lantarki ke samuwa, duk a mahangar kimiyya. Wannan shi ne kashi na daya mai dauke da mukaddima. A sha karatu lafiya. Mabudin Kunnuwa Bayan kwashe makonni sama da goma shabiyar muna amsa tambayoyi da yin bayani kan tsokacin masu karatu, a wannan mako dai na lura cewa idan muka ci gaba da amsa tambayoyi kadai, shafin na iya gudanuwa na tsawon lokaci ba tare da an tattauna wani abu ba; domin a duk mako tambayoyi na dada karuwa ne. Don haka naga dacewar dakatar da amsa tambayoyi. A yanzu sabon tsarinmu shi ne, za mu rika amsa tambayoyi ne bayan gama maudu’in da muka dauka; ko da kuwa zai kai mu makonni goma ne. Illa dai tabbacin da zan iya baiwa masu karatu shi ne, zan rika amsa tambayoyi ko bukatun masu neman kasida ko karin bayani na gaggawa ne ta Imel. Amma abin da ya shafi tsokaci, sai mun gama maudu’in da muka dauka